Alawar madara

Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Yarona yace maama alawar madara nake so shi ne nayi Masa. 😋😋
Alawar madara
Yarona yace maama alawar madara nake so shi ne nayi Masa. 😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Na zuba sugar a tukunya na zuba ruwa na sa vanilla essence na Dora a wuta sugarn ya narke
- 2
Na sake daga wuta na zuba Madara 1cup na tuka se na saka butter na cigaba da tukawa Ina zuba Madara har na karar da ragowar 1cup din
- 3
Na shafa Mai a plate na juye alawar na kuma shafa Mai a Leda na fakada ta se nasa a fridge min 5 na cire na yanka ta
- 4
Shi kenan enjoy 😋😋😋🤤
- 5
Zaki iya rage sugar
Zaki iya using milk flavour
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16698946



sharhai (2)