Dankalin hausa me kwai

Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Ki hada shi da shayi wajen Karin kumallo kawai dadi
Dankalin hausa me kwai
Ki hada shi da shayi wajen Karin kumallo kawai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki feraye dankalin ki yanka sannan ki wanke ki zuba a tukunya ki sa ruwa ki dafa shi.kada ki bari ya farfashe kuma Zaki iya saka Dan gishiri in kina so
- 2
Ki fasa Kwan ki sa jajjagen attarugu da albasa da kayan kanshi se ki kada
- 3
Ki barbada sinadarin dandano akan dafaffan dankalin
- 4
Ki Dora Mai a wuta in yay zafi ki saka dankalin a Kwan ki soya
- 5
Shi kenan enjoy 😋😋🤤
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16734751



sharhai