Mandula

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Ba karamin dadi mandula dinnan tayi ba gaskiya godiya ga rahma barde

Mandula

Ba karamin dadi mandula dinnan tayi ba gaskiya godiya ga rahma barde

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupMilk
  2. 1/4 cupSuger
  3. 2 spoonOil
  4. Yellow colour
  5. 1 cupWater
  6. tspVanilla flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba ruwa a tukunya saiki zuba sugar ki juya harya narke saiki barshi yayita dahuwa tsahon 15 minutes.

  2. 2

    Dama kin zuba madarar ki a roba kin saka vanilla flavour dinki kin jujjuya kin zuba farin mai a cikin madarar saiki dauko dafaffen sugar dinnan kinayi kina juyawa har yayi miki dai2 yadda kikeso.

  3. 3

    Saiki raba kwababbiyar madarar gida 2 daya ki saka colour ki jujjuya sosai harya had'e jikin sa, itama waccan ki jujjuya ta ta had'e jikin ta saiki mulmulasu a tsaye ki hadesu kuma saiki yayyanka da wuka shijenan.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Similar Recipes