POTATOES BROCCOLI VEG SOUP(Indian style)

Mijina y bani labarin miyar nan...😂,yace yana cinta da flatbread a wani restaurant a india...😊
Hkan ysa nace y bani labarin yadda take
Domin nakanji kishi sosae duk sanda zae yaba wani girki a duniya fiye da nawa...😉😉
Abin birgewar,dana girka masa yace tamkar na taba cinta a zahiri,hkan ysa naji dadi sosae 💃😍😙
Alhamdulillah y yaba sosae kuma yaji dadinta...❤✔

Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan da muke bukata kamar hka;
- 2
Da farko kisa veg oil a tukunyarki,sannan kisa kazarki,albasa da spices...
- 3
Kisa sinadarin dandano da ruwa daedae yadda kikeson yawan miyar,sannan kisa attaruhu da kika jajjagah da tafarnuwa da citta...
- 4
Kisa dafaffen dankalin ki juya,ki rufe ki barta ta dahu har sae kazar ta dahu....
- 5
Idan ta dahu saeki juye miyar duka a blender banda kazar,ki markada sosae yadda komae zae hade...
- 6
Saeki zuba markadaddiyir miyarki acikin tukunya,kisa carrots,peas da sweetcorn...
- 7
Kisa broccoli da sugar ki juya komae y hade sannan ki rage wutar ki barta ta turarah for 2mins...
- 8
Alhamdulillah done😍❤✔
- 9
Zaki iyah shanta a hkanta tna da dadi sosae ❤✔
- 10
Zaki iyah cinta da white rice,mandi rice,fried rice d.d.s
- 11
Kuma zaki iyah cinta da flatbread ko rotis tna dadi sosae ✔
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (3)