Burger

Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Minna Niger

Iyalina sunason burger shiyasa na koya saboda indinga yi musu sunji dadinshi sosai godiya ga firdausy salees saboda a wajanta nagani harna gwada.

Burger

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Iyalina sunason burger shiyasa na koya saboda indinga yi musu sunji dadinshi sosai godiya ga firdausy salees saboda a wajanta nagani harna gwada.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutane 4 yawan abinchi
  1. Burger bread
  2. 1 cupfulawa
  3. 1 tspyeast
  4. 1 tspmadarar gari
  5. Butter
  6. 1 tspsugar
  7. 1kwai
  8. Ridi
  9. Nama
  10. Dakaken nama
  11. 1kwai
  12. Albasa
  13. Maggi
  14. Gishiri
  15. Curry
  16. Thyme
  17. Attarugu
  18. Kayan hadi
  19. Mayonnaise
  20. Lattuce
  21. Tomato
  22. Albasa
  23. Cucumber
  24. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu tankade flour a kwano

  2. 2

    Musa sugar madaran gari, gishiri, yeast

  3. 3

    Sai musa kwai

  4. 4

    Sai mu zaba madara mai dumi ko ruwan dumi mu kwabashi

  5. 5

    Sanan musa butter muna juya harya hade

  6. 6

    Sai mu rufe mu barshi a waje mai dumi ya tashi

  7. 7

    Bayan ya tashi sai mu kara kwabashi sai mu gutsurashi guda 4 musa a abin gashi mu barshi ya tashi sai mu shafa kwai musa ridi mu gasa na kaman minti 15 ko 20 sai mu ciroshi mu bari ya huce

  8. 8

    Zamusa nama a kwano muzuba curry, thyme, maggi, gishiri, albasa, attarugu, sanan mu fasa kwai mu juyasu su hade sanan mu soyashi ya soyu zamu yishi kaman kwallo sai mu fadadashi musa a mai ya soyu duka side biyu

  9. 9

    Bayan mun gama komai zamu raba bread dinmu biyu mushafa mayonnaise

  10. 10

    Musa cucumber, lattuce, tomato, albasa sai mu sa soyayyen naman saimu kumasa cucumber, lattuce, albasa dakuma tomato sai mu rufe da dayan rabin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai

Similar Recipes