Farfesun Kai da kafa na kaza

Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Yar uwa daina zubar da Kai da kafa akwae hanyoyi daban daban na sharrafasu
Farfesun Kai da kafa na kaza
Yar uwa daina zubar da Kai da kafa akwae hanyoyi daban daban na sharrafasu
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za'a Fara wanke Kai da kafa na kaza a cire dattin jiki a wanke sosai su fita
- 2
Sai a hada citta da kanunfari a daka a turmi a yanka albasa sai a jajjaga attaruhu
- 3
Sai a daura tukunnya a wuta tare da Kai da kafar Nan a ciki a zuba duk kayan da na lissafa a sama da ruwa kadan a dafa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10178121



sharhai