Fish pie

Rahinerth Sheshe's Cuisine
Rahinerth Sheshe's Cuisine @cook_17350184
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.

Gaskiya yayi dadi Sosae Dafatan zaku gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kofi uku
  2. Gishiri
  3. butter
  4. Baking powder
  5. ruwa
  6. Kifi
  7. Attaruhu da Albasa
  8. mai
  9. Maggi
  10. Kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a fara hada Fulawa da butter da Baking powder a kwaba

  2. 2

    Sai a samu kifin a gyara shi Sosae a wanke shi a cire kayar sa

  3. 3

    Sai a zuba a kasko asa Maggi da gishiri da kayan kamshi da ruwa kadan ya dan dahu sai a jajjaga attaruhu da albasa a zuba sannan adan sa mai a soya sai a murza hadin fulawar a yanka gefen a zuba hadin a farko a nada kamar tabarma asa a abin gashi a gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

Similar Recipes