CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pawpaw smoothie (lemon gwanda)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pawpaw smoothie (lemon gwanda) ainihin hoton girkin

Pawpaw smoothie (lemon gwanda)

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

👌

👌

Kara karantawa

Pawpaw smoothie (lemon gwanda)

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

👌

👌

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Gwanda
  • Ayaba
  • Sugar
  • Madara ta ruwa
  • Madara ta gari
  • Flavor
  • Ruwan sanyi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu gwandar ki me kyau ki yankata qanana,se ki kawo ayabar ki itama ki yankata kanana amma gwanda tafi ayaba yawa se ki juye su a blender (abun markade).

    Pawpaw smoothie (lemon gwanda)matakin girki1 hoto
    Pawpaw smoothie (lemon gwanda)matakin girki1 hoto
    Pawpaw smoothie (lemon gwanda)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki zuba madara,sugar,da flavor a ciki,amma fa anaso asa madara da dan yawa saboda kara fito da gardin abun,se ki kawo ruwanki kofi daya ki zuba a ciki,ki markadesu sosai ki tabbata sun markadu,ki markada kaman na minti biyar idan kinga yayi kauri se ki kara ruwa a ciki ki sake markadawa saboda so ake kar ye kauri saboda kina sawa a fridge idan yaji sanyi ze sake yin kauri ye kirtip,kuma ba’a son haka.

  3. 3

    Idan kin gama markaden ki se ki kawo kofi ki juye a ciki ki sa a fridge kaman na minti goma sha biyar se ki dakko kisha,na tabbata yarane zasu fara baki feedbacks mama wannan meye 🙀.

    Pawpaw smoothie (lemon gwanda)matakin girki3 hoto
    Pawpaw smoothie (lemon gwanda)matakin girki3 hoto
    Pawpaw smoothie (lemon gwanda)matakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar September 02, 2019 02:01
sallari qts Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gwadda Smoothie Lemon Tsami

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Burger
  2. Rice & shredded beef sauce
  3. Alale
  4. Sponge cake
  5. Doughnut
  1. Toasted bread
  2. Burger
  3. Fatan tsaki Na Rama
  4. Coconut laddoo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10474234
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close