Doughnut

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Wannan girkin na sameshine daga hannun Abdulaziz AKA Chef Abdul, ina godiya da irin gudunmawar daya bani.

Doughnut

Wannan girkin na sameshine daga hannun Abdulaziz AKA Chef Abdul, ina godiya da irin gudunmawar daya bani.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Kofi na fulawa
  2. 1 TBSyeast
  3. 1kwai
  4. 4 TBSsukari
  5. 1Kofi ruwan dumi
  6. 2 TBSbutter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A ki tan made fulawarki a mazubi mai tsafta, a zuba yeast sukari da kwai, a murzasu gaba daya.

  2. 2

    Idan sun hadu sai asa butter ayita murzawa sai koma ya hade, sai a gutsutstsurasu yanda ake bukatar girmansu a ajiyesu akan takardar gashi. Sai a dora mai akan wuta idan yayi zafi sai a dinga daukar takardar ana tsomawa acikin man. Idan yayi sai a juya bayan shima ya soyu.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes