Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke shinkaraki ta tsane.
- 2
Sai ki Dora Mai akan wuta yayi zafi
- 3
Saiki zuba shinkafarki kisoyata aciki har tayi brown
- 4
Saiki taceta kibarta tatsane
- 5
Zaki jajjaga attaru da albasa da kayan cashi duka sai ki dan saka Mai kadan da hadain attarun ki soya sama sama
- 6
Saiki zuba ruwa yatafasa saiki kawo wanna shinkafarki dakika soya kizuba aciki ta tasa kisaaka soysause Dan takara duhu da sinadarin dandano
- 7
Saiki zufa karos da Koran wakenki yadan turara saiki sauke.shkann aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10652624




sharhai