Jolof din daliya da dankalin turawa

deejah wali
deejah wali @cook_16959529
Sokoto State
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Dankalin turawa
  3. Tattasai da tarugu da albasa
  4. tafarnuwaMai,
  5. Magi,gishiri,curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki kiyi perboiled din taliyarki da dankalinki idan yatasa ki xube amatsami yasha iska

  2. 2

    Ki wanke kayan miyarki ki jajjaga ki Dora mai da albasa a wuta ki soya idan yasoyu ki zuba ruwa kadan da seasoning da curry idan ruwan yayi zafi ki zuba taliyarki da dankalin da kk yi perboiled kirufe da murfi idan yakusa nuna sai ki rage wuta dankar yakone

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes