Shitto

Shito miyar Yan Ghana yanada Dadi sosai da shinkafa da wake sai kin gwada yar uwa
Shitto
Shito miyar Yan Ghana yanada Dadi sosai da shinkafa da wake sai kin gwada yar uwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zan bare albasana in wanke in yanka inzuba ah blender sai in zuba attaruguna wankakke da tafarnuwa na sai na nika ruwa kadan zakisa saboda baason ruwa aciki idan y niku sai ki ajiye agefe
- 2
Nan Kuma na daura Mai awuta yana zafi na dauko albasana Wanda na nika nazubashi cikin Mai na barshi saboda soyuwa
- 3
Yana fara soyuwa nazuba cittana da nikakken barkono na da crayfish da tin tomatoes incigaba da suya
- 4
Baa cika mishi wuta gudun karya Kone bai soyuba Kuma Zaki ringa motsawane akai2 gudun kamawa
- 5
Idan Kinga ya soyu sosai yazama brown sai kizuba magi aciki kivigaba da soyawa har yayi yadda kika ganshi ahoto
- 6
Uwargida Zaki iyaci da shinkafa da wake,bread,hhhmmm ki gwada dai
Similar Recipes
More Recipes



sharhai