Wainar flour

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Kwadayi mood. #2909

Wainar flour

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Kwadayi mood. #2909

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi hudu
  2. Farin maggi daya
  3. Kwai ukku
  4. Attarugu ukku
  5. Albasa daya
  6. Manja Kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko wanke attarugu ki jajjaga saiki yanka albasa ki zuba a roba maidan girma

  2. 2

    Saiki zuba flour da maggi da gishiri saiki fasa kwai ki zuba kisa ruwa ki kwaba da Dan ruwa ruwa.

  3. 3

    Saiki samu kasko ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes