Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki juye garinki akwano saikizuba ruwa ki kwaba shii.
- 2
Zaki kwabashu da Dan kauri
- 3
Saiki daura ruwa akan wuta ya tafasa Sai ki dinga saka wa daidai grmn dakikeso
- 4
Bayn kingama saiki barshi yatafaso saiki tace Shi.
- 5
Sai kibari ya tsane sanan kijuyeshi a faranti kizuba manja kisaka hadin kayan tumatir da albasa da maggi ki juya.
- 6
Sai zuba yajii kiciii
- 7
Yana da dadi sosai ka kosarawa aci dadi lafy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10676393




sharhai