Black tea

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
Hadejia

Inajin dadin shayinnan musamman da daddare

Black tea

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inajin dadin shayinnan musamman da daddare

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 bagsLipton
  2. Cardamom
  3. Cinnamon
  4. Clover's
  5. Star anise
  6. Sugar or Honey

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tukunyarki mai kyau kisamata ruwa 4cups sai kidora akan wuta, ki dauko Lipton dinki kisa aciki, sai ki dauko sauran kayan hadin shayi kisa a turmi ki faffasasu sai ki juye a cikin ruwan Lipton dinki, sai ki rufeshi kibarshi yadahu sosai, zakiji kamshi yacika miki gd, inyayi sai kisauke kisamu rariyar shayi ki tace sai kisa sugar ko Zuma kisha, inkika saba dashan shayinnan wlh duk sanda kikasha Wanda ba kayannan sai kinji banbanci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes