Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10719817
Zaki tankade flour din kizuba kuka ki juya seki zuba ruwan kanwa da ruwa ki kwaba
Seki dora ruwa ya tafasa kiringa deban kwabin kina sawa a haka har gama
Kibari ya dahu kamar 5mns seki kwashe ki ki dauraye da ruwan dumi kisaka mai da yaji
An kwafa!
More Recipes

sharhai