Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kala green
  3. Miyar tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki wanke ki saka gishiri

  2. 2

    Ki raba 2 rabi kisa kala green rabi ki barta hakanan

  3. 3

    In ta dahu se kisa a paranti kiyi tutar najeriya.

  4. 4
  5. 5
  6. 6

    Zaki iya ci da miyar tarugu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes