Soyayyen kwai
Soyayen kwai Mara hayaniya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10783813

Soyayen kwai Mara hayaniya
Soyayen kwai Mara hayaniya
Soyayen kwai Mara hayaniya
Soyayen kwai Mara hayaniya
Dafarko zaki FASA kawai a bowl ki yanka albasa ki zuba kisa sinadarin dandano ki kadashi maggin yaji
Saikisa mai a pan ki zuba kwanki ki soya kowane bangare till golden brown.
An kwafa!
More Recipes

sharhai