Danwake

chef_jere @cook_14164764
Danwake tana da asali ne daga hausawa...abincin marmari ce wacce dadinta baya misaltuwa.
Danwake
Danwake tana da asali ne daga hausawa...abincin marmari ce wacce dadinta baya misaltuwa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu garin danwaken ki Sai ki tankade sannan ki dauki ruwa rabin kofi ki kwaba shi ki dan rufe da clingfilm bayan 15 minutes saiki sa tukunya a wuta da ruwa idan ya ta fasa Sai ki jefa danwaken ki sannan ki barshi ya nuna Sai ki kwashe ki Sa a ruwan sanyi.
- 2
Idan ya dan saki jiki saiki tsami ki soya mai ki yi serving da albasa da kabeji da yaji da maggi da kwai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10816494





sharhai