White rice wit egg sauce

Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
Kaduna

Kitchenhuntchallenge

White rice wit egg sauce

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kisami manki kisa atukunya kisa albasa Iran ya far a soyuwa kijuye Kay an miyanki dakika yanka kanana tareda green pepper dinki

  2. 2

    Kikara sinadarin dandano da curry kiyita juyawa

  3. 3

    Dama kinkada kwanki kin ajiye a gefe, idan yasoyu seki dakko kwan kijuye aciki kiyita juyawa yafarfashe idan yayi kisauke

  4. 4

    Zaki iyaci da da shinkafa KO doya ko couscous, zaki Iya yanka kabeji DA karas kici dashi akwai dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes