Dafadukan taliyar hausa
Fadima Bashir @cook_19057859
Dafadukan taliyar hausa
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta a zuba mai maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba taliyar hausa tare da soyayyan nama a juya sannan a rage wuta a rufe tukunyar har sai yayi sannan a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10908847



sharhai