Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki jajjaga albasanki,attarigunki,da tattasenki sai kidaura tukunya akan wuta kisa mai kadan sai koya kayan miyanki idan yasoyu ba sosai ba sai kixuba ruwa iya dai dai yanda xemiki
- 2
Sai kisasu magginki gishirinki daddawanki da kifinki Wanda kika bare kika yanka sai kisa wakenki shima sai kirufe kibarshi yayi dahuwa harsai waken yayi lugub sai ki kada kukanki kirage wuta kibarshi ya nuna kaman minti biyar xuwa goma kinga miyarki
- 3
Kisamu tukunya me tsabta kisa ruwa dai dai bukatanki sai kidaura akan wuta kisaka mai kadan kirufe ya tafasa idan yatafasa sai kidibi garin semo dinki kadan kidama da ruwan sanyi sai ki talga a cikin tafashesshen ruwanki sai kirage wutan kibarshi ya nuna sai ki tukashi Da sauran garin ki rage wuta kibarshi ya nuna sai ki kwashe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai