CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dafadukar shinkafa me yakuwa a tukunya daya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dafadukar shinkafa me yakuwa a tukunya daya ainihin hoton girkin

Dafadukar shinkafa me yakuwa a tukunya daya

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Sokoto

Wanna shinkafar tana da dadi, kuma ina son dafata idan nayi zazzabi na warke dan tana dawo da dandanon bakin mutum, ga sauki.

Wanna shinkafar tana da dadi, kuma ina son dafata idan nayi zazzabi na warke dan tana dawo da dandanon bakin mutum, ga sauki.

Kara karantawa

Dafadukar shinkafa me yakuwa a tukunya daya

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Sokoto

Wanna shinkafar tana da dadi, kuma ina son dafata idan nayi zazzabi na warke dan tana dawo da dandanon bakin mutum, ga sauki.

Wanna shinkafar tana da dadi, kuma ina son dafata idan nayi zazzabi na warke dan tana dawo da dandanon bakin mutum, ga sauki.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

40mintuna
1 yawan abinchi
  • Mai cokali 1
  • Manja cokali 2
  • 1Shinkafa kofi
  • 1Albasa
  • 2Tattasai
  • 5Tarugu
  • 1Yakuwa cikin tafin hannu
  • 3Dandano
  • Gishiri kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Zaki wanke shinkafa, ki zuba a tukunya, ki jajjaga tattasai, tarugu da albasa ki zuba, kisa mai da manja, kisa yakuwa, gishiri da dandano ki zuba ruwa kofi 2 ki daura

  2. 2

    Ki bari yayi minti 10 sai ki bude ki juya, ki rufe ki bari sai ya dahu sai ki sauke, aci da zafi zafi.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
rannar November 25, 2019 12:34
Sokoto
A Baker, a mixologist and a foodie, am a huge fan of cooking and I love sharing recipes
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Yakuwa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Spring rolls II
  2. Dan Sululu
  3. Shredded beef sauce
  4. Miyar Ugu
  5. Dambun shinkafa
  1. Dan malele
  2. Dankali hausa
  3. Lemon gwanda da lemo
  4. Doya da sauce na kwai tare da nama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11086528
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close