Lemon gwanda da lemo

Zeesag Kitchen @cook_13835394
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere gwanda saiki cire kwallayenta ki yanka kanana.
- 2
Ki yanka lemo ki cire bawonshi da kwallo saikiyi zuba ruwa dan daidai kiyi blending dinsu duka ki tace. Idan kina son sugar saiki zuba.
Similar Recipes
-
Lemon zaki da madara(orange milkshake)
Godiya ga maryam's kitchen,gaskiya yayi dadi sosai,inason shansa a lokacin sahur musamman idan na hadashi da pancake.na saka citta amadadin flavor ,sannan madarar ruwa nasaka,a gaskiya yayi dadi sosai,sai kun gwada zaku gane#sahurrecipecontest Fatima muh'd bello -
-
Lemon gwanda
Ina matukar son lemon gwanda saboda dadin sa da amfanin sa a jikin Dan Adam musamman yanzu da lokacin sanyi ke gabatowa Yana taimakawa wajen hana bushewar fata.#lemucontest. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
-
-
-
-
Mango Lassie
Wanann abinsha yayi man matukar dadi godiya ga cookpad and chef su'ad #kanoteamcookout Meenat Kitchen -
-
-
Dumamen tuwo da miyar zaburi kada
A Sokoto haka muke cewa zaburi kada only sakkwatawa can relate bansan ko haka sauran garuruwan suke kiranta ba miyar tana da dadi nagaske amma a fuska ba kyau😋😀 # mahaifiyata tanason abinci gargajiya idan nayi miyar nakan tuna ta Zyeee Malami -
-
-
Lemon cucumber da ginger da lemon tsami
#PAKNIG maigidana yana son lemon ginger shiyasa nake yawan yi gashi da dadi ga kuma sauki kuma yana da sawqin kashe kudi. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
Lemon citta,lemon zaki da na tsami da na'a na'a
#ramadansadaka yayi dadi sosai nafi son lemo fiye da komai in ansha ruwa Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11086688
sharhai