Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tsince wake ki wankesa ki Dora a tukunya harsai ya dahu
- 2
Saiki wanke shinkafa kizuba tayita dahuwa idan tadan fara laushi ki sauke ki tace ruwan ciki ki sake zuba wani saikisa gishiri kirufe takara dahuwa
- 3
Idan ruwan ya kafe ta dahu ki sauke
- 4
Saiki yanka salad ki wanke ki wanke cocumber,tumatur,albasa ki yankasu saikisa aplate kisa abincinki ASA yaji da dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11088377






sharhai