Dafadukan Shinkafa Na Manja Da Naman Kaza

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

❣️😋😋

Dafadukan Shinkafa Na Manja Da Naman Kaza

sharhi da aka bayar 1

❣️😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
3 yawan abinchi
  1. Shinkafa Parboiled
  2. Dafaffen Wake
  3. Jajjagaggen kayan miya
  4. Kayan Kamshi
  5. Sinadarin dandano
  6. Manja
  7. Albasa
  8. Ruwa
  9. Soyayyen Naman Kaza

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Kizuba Manja akan Tukunya tareda Albasa ya soyu

  2. 2

    Sannan kizuba Jajjagaggen kayan Miya Wanda ki ka hada da Garlic kisa Kayan kamshi d Sinadarin dandano

  3. 3

    Idan ya soyu saiki juya ki tsaida Ruwanki daidai, Idan ya Fara tausa kizuba Soyayyen Naman kazanki yakara taushi

  4. 4

    Kizuba Parboiled Rice inki

  5. 5

    Idan yafara nuna saiki sake wakenki da kk dafa saiki zuba Yankakken Albasan ki rufe yakara turaruwa

  6. 6

    Gashinan an gama aci Dadi lfy😘😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes