Wainar fulawa
Uhm dadi ba a magana musanman yajin yahadu
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xakisamu kwano me tsabta ki tankade fulawarki kisa maggi da gishirinki sai ki yanka albasanki kixuba ruwa dai dai karyayi tsororo karyayi kauri kisa manja kihada kidamashi sosai
- 2
Sai ki daura kaskon suya kina saka manja kadan aciki sai kisa hadin fulawar idan bangaren ya soyu sai kijuya dayan.aci dadi lpia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11147077




sharhai