Farfesun Naman kaza
Yarana na sonshi saboda taushin shi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara naman kazarki ki wanke ki zuba a tukunya ki zuba ruwa ki aza a wuta
- 2
Sannan ki gyara tattasai, Tarugu da albasa ki jajjagasu ki zuba cikin Naman
- 3
Saiki dauko citta da yaji baki da tafarnuwa ki daka tareda daddawa sannan ki zuba cikin Naman
- 4
Sannan ki sa maggi da gishiri dai dai yadda kikeso sannan ki rufe ki barshi sai yayi taushi sosai sannan ki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11156743




sharhai