Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Superggetti
  2. Salt
  3. Oil
  4. Palm oil
  5. Tattasai
  6. Attarugu
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Nama
  10. Maggies
  11. Seasoning
  12. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    For the superggetti :dafarko xakidora tukunyarki akan wuta sai kixuba ruwa Kirufe idan yatafasa sai kikawo taliyanki ki kakaryashi dai dai yanda kike san shi saikizuba, saikikawo salt kadan kizuba, kikawo mai shima kadan sai kixuba kirufe idan tafasa saiki sauke kixuba akan akan rariya saikikawo ruwa bamexafibah saikizuba akai sai kibarshi yatsane shikenan.

  2. 2

    For the stew:zakisamu namanki kowane irrine saiki wankeshi kidora tukunyarki akan wuta kixuba shi,kisa ruwa kadan saikikawo magpies,thyme,curry da yankakiyar albasarki Sai kixuba kirufe kibarshi ya Dan Dahu sai ki sauke kijuye a cikin bowl.

  3. 3

    Zaki xuba manja da mai acikin tukunya kikawo yankakiyar albasarki kixuba saiki barshi yasoyu,idan yasoyu saiki kawo jajjagen Kayan miyarki kixuba sai ki kawo namanki kixuba idan yadanrage ruwa saiki xuba maggi nd seasoning dinki kijuya idan yasoyu saiki sauke shikeanan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Ameer and Amarr
rannar
Nigeria , Sokoto
I am sadiya umar magaji by name living in sokoto state (my cooking is my pride)
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes