Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki gyara wake ki dorashi a wuta yaita dahuwa idan ya dahu ki wanke shinkafa ki zuba il
- 2
Idan tadan dahu ki wanketa kusa ruwan zafi takara dahuwa kisa mata gishiri
- 3
Saikisa yanka salad da timatur da albasa da cocumber ki dagargaza soyayyen kifinki kusa akan abincin aci dadi lapai Tnxsuad
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11177712




sharhai