Awara 2020

Inason awara sosai, ina cin shi ko ba'a soya ba, kuma ina son shi musammam idan aka mishi irin wannan suyar.
#2020food #cookpadnaija
Awara 2020
Inason awara sosai, ina cin shi ko ba'a soya ba, kuma ina son shi musammam idan aka mishi irin wannan suyar.
#2020food #cookpadnaija
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu gumban awaran, se ki yanka fele fele kisa sa wuka ki cire 2020
- 2
Se ayanka tarugu da albasa, asa maggi da gishiri a fasa kwai aciki a kada, se a sa numbobin 2020 din a ciki a hankali
- 3
Se asa mai a wuta yayi zafi se asa numbobin 2020 din a ciki a soya, se yayi ja, se a kwashe
- 4
Sauran gumban se a sa cokali me yatsu a fasa se asa a ruwan kwai a juya, a zuba a leda, a kulle asa a ruwa a dafa kamar yadda ake alale
- 5
In ya dahu se a kwance, a bari ya huce se a yanka
- 6
A soya, a kwashe
- 7
Se a jera asa yaji, aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





















sharhai