Qosan fulawa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi biyu
  2. Ruwa
  3. Jajjajen tarugu
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Maggi
  7. Curry da kayan qamshi
  8. Kwai guda
  9. Baking powder
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawa kisa gishiri, baking powder, Maggi, kayan qamshi ki motse sai kisa kwai da jajjajen tarugu da albasa Sai ruwa ki motse Kamar kullun qosai ruwanshi.

  2. 2

    Sai kisa cokali kina diba kina sawa cikin ruwan Mai me zafi kina toyawa har yayi ki kwashe. Sai ci...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes