Farfesun bindin sa

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Farfesun bindin sa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11393637

Da farko zaki wanke bindin sa din da kyau, se ki zuba ruwa a tukunya, kisa ki daura a wuta
Ki yanka albasa ki sa kayan kamshi da gishiri, ki bari ya fara dahuwa, se ki bude kisa maggi, ki jajjaga tarugu da tattasai ki zuba, ki rufe har se ya dahu luguf
An kwafa!
More Recipes

sharhai