CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Ƙosan Biredi mai ƙwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Ƙosan Biredi mai ƙwai ainihin hoton girkin

Ƙosan Biredi mai ƙwai

Hauwa Bunza
Hauwa Bunza @Hauwabz09
Sokoto

Yana da dadin ci haɗe da shayi da safe

Yana da dadin ci haɗe da shayi da safe

Kara karantawa

Ƙosan Biredi mai ƙwai

Hauwa Bunza
Hauwa Bunza @Hauwabz09
Sokoto

Yana da dadin ci haɗe da shayi da safe

Yana da dadin ci haɗe da shayi da safe

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Garin biredi
  • Ƙwai
  • Tarugu, tattasai da albasa
  • Kayan dandano
  • Man gyaɗa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu garin biredinki na saye ko ki gutsutssura Biredi ya bushe sai ki daka ko ki niƙa ya zama gari

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki jajjaga tarugu, tattasai da albasa

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki fasa ƙwai ki kaɗa

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki zuba jajjagenki a cikin kwan

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki juye wannan hadin ƙwan a cikin garin biredin yawan da zai yi kaurin ƙullun ƙosai

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai ki buga shi sosai

  7. 7

    Ki dora manki a wuta ki rika diba kina toyawa kamar kina toya ƙosai

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki7 hoto
  8. 8

    Idan ya soyu sai a kwashe a gwagwa a tsane mai

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki8 hoto
  9. 9

    Aci da shayi ko kunu ko wani abun sha

    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki9 hoto
    Ƙosan Biredi mai ƙwaimatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hauwa Bunza
Hauwa Bunza @Hauwabz09
rannar January 30, 2020 10:18
Sokoto

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Biredi Mai Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Homemade ice cream
  2. Fish Pepper soup
  3. Shinkafar albasa
  4. Mini Crispy Chin chin
  5. Taliyar Hausa da mai d yaji
  1. Mini Crispy Chin chin
  2. Taliyar Hausa da mai d yaji
  3. Fruits salads
  4. Homemade ice cream
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11480083
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close