Taliyar Hausa da mai d yaji

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

Akwai dadi g kuma saukin sarrafawa

Taliyar Hausa da mai d yaji

Akwai dadi g kuma saukin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 5 zuwa 6mintuna
  1. Taliyar Hausa
  2. Mai
  3. Yaji
  4. Maggi
  5. Salad
  6. Ruwa dan dafawa
  7. Gishiri kadan
  8. Kwalanda don tacewa

Umarnin dafa abinci

minti 5 zuwa 6mintuna
  1. 1

    Da farko dai zaki wanke tukunyar ki saiki zuba ruwa a ciki saiki zuba gishiri kadan

  2. 2

    Saiki dora akan wuta ki tanadi taliyar ki a gefe idan y tafasa saiki zuba taliyar a ciki

  3. 3

    Ki rufe tukunyar ki idan y tafaso saiki bude marfun kadan yadda bazai zube ba saiki bashi minti 5 Ko 6 domin ta dahu

  4. 4

    Idan y dawo saiki tace a kwalanda ki dauraye ta d ruwan sanyi domin ta warware saiki zuba a plate ki zuba soyayyan mai dinki d kuma yaji d Maggi da yankakken salad dinki aciki

  5. 5

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes