Shinkafar albasa
Wanna shinkafar tana sa mutum ya so cin shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke shinkafar sai ki daura ruwa sai ki zuba ki
- 2
Idan yayi tafasa biyar haka yadda idan kin latsa shinkafar zatayi laushi sai ki sau ke
- 3
Sai ki daura mai akan wuta nan kuma ga albarsar ki yanka ta sai ki zuba da yawa
- 4
Sai ki rufe ta yi ta soyuwa har sai tayi kalar brown sai ki sa magi sai ki juye shinkafarki sai ki soya su tare sai ki sa dan ruwa kadan sai ki rufe
- 5
Shike nan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11484088




sharhai