Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki roba sai ki zuba awara dinki,ki fasa kawai akai,ki zuba dakakken tarugu,ki zuba albasa da kika yanka,curry,mix spices,gishiri kadan,garin crayfish,sai ki juya ya game
- 2
Kisamu non stick pan,kisa mangidaa idan yayi zafi ki zuba hadinki kibashi 2 minutes haka sai ki dagargaza shi kinayi kana yamutsawa har ya kama jikinshi yakuma soyu haka sai ki sauke,kina iya cinsha da couscous, shinkafa ko doya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11513719




sharhai