Semolina Pancake [ Eggless]

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Semolina kofi biyu
  2. Mai cokali uku
  3. 2 tbsSugar
  4. Salt kadan
  5. 1 tspBaking powder
  6. Milk kofi biyu da kadan

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki samu bowl ki zuba duka ingredients din ki juya uya sosai

  2. 2

    Sai ki rufe ki barshi na 15minutes

  3. 3

    Ki daura pan a wuta sai ki dibi batter din kadan ki zuba

  4. 4

    Ki barshi ya dahu, idan daya barin yayi ki juya dayan

  5. 5

    Haka zaki ringa yi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes