Miyan kuka
Abincin kaka da kakanni😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kayan miyanki ki nika
- 2
Saiki xuba soyayyen manja a wuta ki xuba kayan miya
- 3
After like 2 minutes saiki xuba daddawa, ki xuba ruwan sanwa
- 4
Kisa nama da kashi, gishiri,maggi, citta
- 5
Saiki rufe ki rage wutan ki barshi yayi dahuwa har naman ya dahu
- 6
Ki rage wutan chan kasa, ki dauko maburgi da garin kukan ki kirunga xubawa kina kadawa karyayi gadaji xuwa thickness din da kikeso
- 7
Idan kin gama saiki dan kara wuta ki bashi time ya bararrako saiki sauke
- 8
Serve with two of your choice
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11661656





sharhai