Kayan aiki

  1. Latus
  2. Kabij
  3. Dankalin turawa
  4. Salad cream
  5. Wakin gwango
  6. Carrot
  7. Cucumber
  8. Albasa
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanki latus fiki sosai kisami gishiri kadan wurin wankishi shima kabij haka sai kizu kiyanka sai ki goga carrot da cucumber da Albasa, sai kitafasa kwai darida dankalinki na turawa sai kisa gishiri kada wurin tafasa su in yayi ga sauran kayanki kingama yankawa na gogawama kingama gogawa saikuzu ki dauku kijira A kwanoki dai dai yadda ki ki buqata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai (2)

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Inna mutuqar qauna salad shiyasa niki son sarafa kumi incimasa salad,inna son salad a rayuwata

Similar Recipes