Umarnin dafa abinci
- 1
A Dafa doya, idan ta dahu a barta ta sha iska sai a farfasa ta.
- 2
A jajjaga Attaruhu da albasa, a kada kwai a zuba spices da seasoning a hade su guri guda a zuba a doya a juya.
- 3
A rinka diban hadin ana dunkula shi a sa acikin ruwan kwai sai a barbade shi da bushsashen biredi a saka a Mai a soya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11671902








sharhai