Dambun kifi

Gumel
Gumel @Gumel3905

Anyi shi ta hanya mafi sauki ga kuma dadi.

Dambun kifi

Anyi shi ta hanya mafi sauki ga kuma dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyen kifi
  2. Mai
  3. Kayan kamshi
  4. tafarnuwaAlbasa, taruhu da
  5. Sinadarin dandano da gishiri
  6. Barkono

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kifi se a turara shi saboda a cire kayar cikin sauki asa albasa da dakakkiyar citta a ciki idan yayi se a zuba a tukunya.

  2. 2

    A farfasa a cire kayar se a mayar dashi kan wuta asa kayan kamshi da sinadarin dandano tare da tafarnuwa ake juyawa har se ruwan jikinsa ya kone.

  3. 3

    Se a zuba mai aci gaba da soyawa idan ya kusa soyuwa se a zuba barkono bayan Kamar minti 3 se a juye a abin yin tata a matse man se a baza ya sha iska.

  4. 4

    Shikenan an gama se aikin ci. 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes