Potato casserole
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dafa dankali da gishir bayan kin fere kin yanka shi idan yayi laushi Sai ki juye ki soya yayi golden brown ki ajiye a jefe
- 2
Idan kika tafasa naman Sai ki sa mai kadan a tukunya ki soya Naman idan yayi Sai ki zuba carrot, peas din ki soya,, sai ki sa maggi da curry sai ki dan sa ruwan tafashen naman nan kadan ki rufe ya dan nuna Saboda suyi dan laushi
- 3
Idan yayi Sai ki sa grean pepper din sai ki juye soyayyen dankalin nan a ciki sai ki juya ki kashe wutan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11762083






sharhai