Green Hawaii

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Abun burgewa yadda kalar ta fito da kyau ba tare da kinyi amfani da kala ba

Green Hawaii

sharhuna da aka bayar 2

Abun burgewa yadda kalar ta fito da kyau ba tare da kinyi amfani da kala ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soda water
  2. Mirinda(green apple)
  3. Lemon
  4. Cucumber
  5. Syrup
  6. Ice cube

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu kwano me Dan zurfi sae a matse lemon juice da sugar syrup a gauraya

  2. 2

    Sae a samu kofi a zuba ice cube slice lemon da cucumber duka a ciki sae a kawo dadin lemon da sugar syrup a zuba ciki

  3. 3

    Sae a zuba soda water tare da mirinda a zuba cikin kofin

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes