Awaran danklai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere dankali ki dafa shi da gishiri idan yayi laushi Sai kiyi smashing dinshi ki fasa Kwai a ciki ki sa mishi attaruhu, albasa, maggi, da curry sai ki juya ki daure a leather kaman alalle
- 2
Sai ki dafa shi kaman yanda zaki dafa alalle har sai ya hada jikin shi sai ki bare shi yanyanka shi
- 3
Sai ki fasa Kwai ki yanka mai albasa a ciki sai ki soya shi a mai kaman yanda ake soya doya da Kwai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11762121










sharhai