Hadin dankali mai kwai da kayan lambu

Maryam Faruk @cook_19343535
Yanada dadi sosae musamman ga breakfast
Hadin dankali mai kwai da kayan lambu
Yanada dadi sosae musamman ga breakfast
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakiferi dankalinki ki guntashi yanda kikeso kidora mai kan wuta,idan yayi zafi kixuba dankalinki kisoya.
- 2
Idan yasoyu kisauke kiyanka albasa kisa spices dinki kipasa kwai kisoya kidora kan dankalinki kiyanka cabbage dinki da tumatur da albasa kixuba hadin yajinki yanada sosae musamman ga breakfast.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11816601





sharhai