Masa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

  2. 2

  3. 3

    A niqa shinkafa a tankade a kwaba tareda flour da albasa da dan gishiri da yeast. A aje zuwa awa daya har ya tashi Inya tashi a dora tanda a murhu ana zuba mai se a zuba kullun a barshi ya soyu

  4. 4

    In yayi se a juya dayan shima ya soyu

  5. 5

    Aci da miyar taushe ko asa sugar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes