White rice with green pepper soup

Gaskiya girkinan akwai dadi sosai,inka yishi yenda ya kamata
White rice with green pepper soup
Gaskiya girkinan akwai dadi sosai,inka yishi yenda ya kamata
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki daura ruwa a wuta in ya tafasa sai ki zuba shinkafa kiyi per boiled,sai ki yanka su green pepper naki dogaye,da albasa da attarugu,da Dafaffen nama, koh kayan ciki koh hanta naki ki ajiye a gefe....sai ki dauko tukunya kisa ruwa kadan, kisaka gishiri kadan ki daura a wuta, idan ya tafasa saiki xuba per boiled rice dinki a ciki, kibarshi har sai ruwan ya kare shinkafar tayi laushi saiki sauke
- 2
Soup......zaki zuba mangyeda a tukunya daidai yenda kikeso,ki soya, sai ki kawo kayan nan da kika yanka kixuba aciki,sai ki xuba su maggi da spices da Dan ruwa kadan, da Dan gishiri kadan fah,kar yayi yawa, ruwan ma kar yayi yawa,sai ki barshi yadanyi mintuna haka, sai ki duba idan komai yaji, kuma yayi laushi,naman ki, ko kayan ciki, koh hanta ki yayi daidai,shikenan sai ki sauke....
- 3
Sai ki xuba mangyeda a frying pan, ki yanka plantain naki size din da kikeso, sai ki soya shi, har sai yayi brown, shikenan......sai a hada a cisu tare......
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai