Dankali mai nama

Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Dankali mai nama
Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu zuba manmu a tukunya saimu soya
- 2
Saimu dakko jajjaggen attarigunmu da albasa muzuba akai mu soya sama sama
- 3
Saimu dakko karas enmu wanda muka jajjga shima muzuba akai
- 4
Saimu juya,mudakko maggi,spices da kayan kamshinmu muzuba akai mujuya
- 5
Saimu dakko tafasasshen niqaqqen namanmu wanda muka tafasa da kayan kamshi mu muzuba mu juya
- 6
Saimu dakko dafaffen dankalin mu muzuba mu jujjuya saimu dan rufeshi na minti kmar uku
- 7
Shikenan ya kammala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11898143



sharhai