Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere dankalinki saiki yanka ki wanke ki zuba salt ki soya.
- 2
Ki fasa eggs a bowl saiki zuba ataruhu, albasa, maggi and parsley ki kadasu saiki zuba mai a pan ki idan yay zafi saiki zuba kwai din kina juyawa a hankali idan ya kusanyi saiki zuba dankalin ki kara juyawa. Akwai dadi sosai.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12153777




sharhai (2)